My first day in Islam: A simplified explanation of the Three principles that a new Muslim must know

 

There are things that new Muslim must learn and know, including knowing the answer to the three significant questions that every person is questioned after death, determining his eternal destiny; either to Paradise or Hell, they are:

- Who is your lord? 

- What is your religion? 

- Who is your Prophet? 

 

 

RANATA TA FARKO A MUSULUNCIWani sharhi ne mai sauqi ga tushe uku waxanda yake wajaba ga sabon shiga Musulunci ya sansuWanda

 

WASU TUSHEN DA BABU MAKAWA SAI

AN SANSU:

Idan kashiga Addinin Musulunci to lallai cewa akwai wasu al’amuran da yake wajaba akanka ka nemi sanin su, da kuma sanin su, daga wannan akwai sanin amsar tambayoyi uku muhimmai waɗanda za’a tambayi kowane mutum akansu bayan mutuwa, waɗanda suke iyakance makomar sa ta dindindin, ko ةdai zuwa Aljanna ko kuma zuwa wuta, sune:

- Waye Ubangijin ka

- Menene Addinin ka

- Waye Annabin ka

Read the book in another language